LITTAFI NA BIYU
Lagos
Tsayawa ta yi tana ƙarewa kanta kallo cikin tangamemen madubin da aka ƙawata banɗakin da shi. Abubawa da yawa take tunawa na rayuwarta da ta gabata, abubuwa da yawa kuma ba ta iya tunawar. Akwai wani abu da take ƙoƙarin yaƙi da shi ganin yana son ta da mata da kyakkyawar zuciyar da ta daɗe da ajiyeta a tun ranar da ta buɗi ido da gawar Mamuda, idonsa soke cikin dafin kibiyar da ba ta iya mantawa. A yanzu kam da take cikin garin Lagos, cikin gidan kyakkyawar budurwar. . .
Don Allah Ina neman littafin FADIME 2
Daga nan (21) littafi na biyun ya fara, sai dai ba zaki iya karantawa ba sai kin yi subscription. Ki tuntube mu ta wannan WhatsApp number 09072304845 domin karin bayani.