12 December, 2014
Ba wai dan ba a taɓa irin ta ba ne ya saka su cika ba. Ba kuma wai dan wani uba bai taɓa kashe ɗansa ba ya saka su tururuwar shiga, a'a, rabinsu labari ya je musu yadda 'Yan Sanda a binciken farko suka tabbatar da gaskiyar wanda ya yi kisa, sai dai kuma shi ya ƙi yarda da yayin. Suna so su ga wane wawa ne shi da zai ja da 'Yan Sandan Legas. Suna so su ga yadda za a ƙare shari'ar ba tare da yau ɗin an yanke. . .
Good
Sagir kam akwai son kai