Skip to content

Mintuna biyar kwarara suka shuɗe cikin kotun ana ta hayaniya da salallami. Daga can akwatin shaida kuwa mata biyu ne tsaye kan Linda da ke ta suma tana farfaɗowa cikin sambatu. Alƙalin kansa ya dawo ya zauna bayan an tabbatar masa yaron da ya gama shari'ar mutuwarsa ne ya dawo, haka suna da ishasshen lokacin da za su saurari abinda ke faruwa.

Gudumar da ke gabansa ya buga kotun ta yi tsit! Na tsaye duk suka zauna sai Faɗime kawai ta rage a tsaye tamkar wacce aka sassaƙata a matsayin gunki, tudun ƙirjinta da. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.