A hankali take buga ƙofar tana yi tana waiwaye. sai da tayi bugu kusan biyar tukunna aka buɗe a fusace.
"Ke billahillazi kika ƙara buga mini ƙofa, idan na fara tamaula dake sai mun dangana da Rafin garin nan na jefaki cikinsa, kinji ma na rantse. Za ki ɓace mini ko kuwa ?
Kakkauran Mutumin ya furta ma hargitsattsiyar yarinyar dake tsaye gabansa.
"Ni fa bazan tafi ba sai ka ba ni kuɗi."
"Da ke ubanki ya ba ni ajiya ko?"
Ya furta yana harararta.
Gadan-gadan tayi kansa za ta shige cikin gidan ta. . .
Ya zan karanta complete please?
Ki yi subscription akwai complete dinsa anan