Skip to content

NI, KE KO SON? 

Allah ya halicci so, a fardi, ya zauna tal,

Sai ya so ki, ya sa min sonki tin a azal.

Da zan guje son, in bar ki da Allah, bal,

Don kunya, bawa ya tara da sarki Jal?

Amma ya cuɗa jiki, ruhina da sonki fal,

Ya kore ni, ba son, sai Allah, ni, ke tal. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.