TSUMAYIN SO
Sarai a rai kin ka buɗe kundi na sonki ki barni a maye,
Farin tsimi ciki na so a tulin giya da tarin kwallaye..
Garai-garai walƙiyar wushiryarki don ta na kwana tsimaye,
Ina ta dakon ƙasa ta ɗan jijjiga da kin saka sawaye.
Jiran maraicen dare nake tunda na bi jinsin kuraye,
Ina jiran wai cikin sahara in hangi. . .