Ki So Ni
Kar ki guje ni 'yan mata
Gara ki so ni ai ya fi.
*****
Ya abar so nai sallama a gare ki
Nai gaisuwa ta girma a gare ki
Yaya kike shin ina kwanan ki
Huta kawai dai ki sha kurumin ki 'yan mata
*****
Ni dai ka daina bina bana so
Me ma yasa kake min kallon so?
Dama ka daina don bana so
Da ace fa in so ka gara na bushe don ya fi
*****
Haba Sahiba ni ina ƙaunarki
Kuma zuciyata tana mararinki
Kyawunki ke sani in ta mafarki
Ko. . .
Hmmmmm lallai soyayya