Kwanci ta shi babu wuya wajen ubangiji, Aufana ta yi ɓul da ita sakammakon kulawar da take samu. Sosai Abdallah yake kulawa da mu. A ɓangare ɗaya kuma mun maida hankali sossai wajen ganin mun kawo ƙarshan Alhaji Labaran amma abin ya ci tura domin duk wata kafa ya kangeta.
Gabaɗaya Abdallah ya fita a hayyacinsa ya rame ya zabge, ba mu ƙara shiga tashin hankali ba sai da muka wayi gari gidansu Abdallah an kuna masa wuta cikin dare komai ya ƙone. Da ƙyar Abdallah ya sha, bai tsira da komai ba sai waya da Atm da kuma. . .
Allah ya kara basira
Good
Good
Good
Allah yakarabasira