Godiya
Godiya ga Ubangiji da ya yarda har ya bani ikon dawo da sabon littafi na Mai suna HAWAYE Ubangiji ka amfanar damu Darasin dake ciki ka yafe laifukan da zasu faru. Salati da Aminci ga uban dakina manzon da y zamo Rahama agare mu Allah ka linka salati da Aminci a gareshi da sahaban sa da ahalin gidan sa masu tsarki da masu bin hanyar sa da kyautatawa.
Sadaukarwa
Sadaukarwar littafin gabadaya ga haj Saliha Abubakar Abdullahi Zaria ce ita da ZURIA da masoyan ta Allah Ubangiji. . .