Skip to content

Kai tsaye napep ya shige har cikin gidan Alh Aminu da mutum mutumin Adama dake sharara bacci

Fitowar napep din yayi dai dai da karasowar su Auta inda Kuma me gadin ya maidi kyauren gate din ya Rufe

Zarto ya shimfide Adama da har yanzu take ta shakar bacci Alh Aminu ya Miko mishi Rafar dubu hamsin ya cabe yans murmushi...

"Godiya nake Mai gida. Ya fada Yana shirin ficewa inda Alh Aminu ya tsaida shi...

"Daka ta Ina zaka bar min wannan makauniyar nayi Yaya da ita? "Kar ka damu Mai gida zata maida kanta gida

Auta ta Soma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.