Skip to content

Kuka Sosai Mai Kano yayi ganin inda Allah ya jefo mahaifiyar shi tayi Rayuwa cikin masu lalurar tabin hankali.

"Kai mahaukacin banza tashi ka tafi gida . Ya tsinkayo muryar Halima na fada mishi Haka ya dubeta tana tsaye Bakin kofar dakin wadda akayi da Rodika.

Ya Mike da Shirin tafiya ya matso kofar dakin ya Riko hannun ta Yana fadin. "Ubangiji ya yaye Miki mama Allah ya yanke Miki.

"Ameen mahaukaci Allah yayi maka Albarka Dan bara uba shege.

Bai taba Jin mahaifiyar shi tayi zagi ba sai a yanzu sanadin lalurar ta. HAWAYE suka kasa tsayawa a fuskar shi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.