Skip to content

Napep ya dire muhsin a masanawa ya Kira wayar Husna ya sanar da ita gashi a kofar gidan. Cikin sa a kuwa haj na bandaki tayi wuf ta fito don a cewar hajiyar Wai ta gama taka ko Ina sai fa Ranar da za a Mika ta gidan miji.

Aguje ta fito sukayi Arba da muhsin Wanda ido ya Rikide jajur kamar Mai ciwon ido

Suka zubawa juna ido HAWAYE na kwaranya kafin Husna ta Rushe da kuka tana fadin
"Kaga abinda Daddy yaja Mana Yaya muhsin? Kaga maganar Anty Amal ta tabbata?.
Na Rasa dalilin da Daddy ke son. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.