Skip to content

Tsoro, 'yan adam na cikin halin tsananin ƙunci, fargaba, da kuma rashin tabbas. Haƙiƙanin gaskiya an jarrabi al'ummar wannan ƙarnin da zarmiya haɗi da son zuciya a kan ɗan abin da bai taka kara ya silmiye ba. Mafarkanmu a kullum su ne kuɗi, mutuncinmu ya ta'allaƙa da me mu ke da shi, ƙarafen Nasara a wannan zamanin sun zamto ƙarshen zance sun yi shuhura haɗi da kaiwa ƙololuwar daraja da kuma mutuntaka. Kai bara na yi maka ta shashasha ko kai sauna ne muddin ka na da sukuni a kan kalle ka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

15 thoughts on “Ina Matsalar Take? 1”

  1. Ibrahim Adam Dan Sarauta

    Ikon Allah Sai kallo inji masu iya magana.
    Wannan labarin ya tuna abubuwa da yawa da suka faru a rayuwa.

    Ina matsalar ta ke?.

  2. Waw! 😍 ❤💃

    Sannu da kokari yar uwata. Allah ya kara dumbin basira da hazaka, tabbas na ji salo cikin burgewa

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.