GARGAƊI
Kuskure ne yin amfani da wani sashe daga cikin wannan littafin ba tare da izini ba. Haka zalika kuskure ne wani/wata ya ɗora min littafi a YouTube ba tare da izini ba. Muddin hakan ta faru to abun ba zai yi daɗi ba. Wannan gargaɗi ne ga masu ci da gumin wasu, da kuma masu satar fasaha.
Bismillahi Rahamanun Rahim
MABUƊI
Likitan ya kalli ɗan ƙaramin yaron dake gabansa ya ce "Ina iyayen ku suke?" Yaron yayi shiru yana kallon likitan da shima yake kallon sa. A karo. . .