Cike da k'osawa da maganar yace “Ki daure ki sanar dani abun da ya faru”
Hawayen dake saman fuskarta ta goge ta cigaba da-cewa,“Wani mugun Alhaji ne, ya-yiwa 'yata fyad'e, saboda taje da takardun gama makarantar ta, ya sama mata aiki, shine yace washegari ta dawo bayan ta komane abun ya-faru, kuma ya d'auketa yasa-ta a bayan mota ya jefar da ita a wani wuri, kwananta biyu ba'asan inda take ba, wasu mutane maza biyune suka tsinceta!!..”
“Innalillahi wa'inna illaihir raji'un, yaushe Nigeria ta lalace haka?, abunda ke faruwa. . .