بسم الله الرحمن الرحيم.
Alhamdulillah dukkanin yabo da godiya sun tabbata ga Allah s.w.a wanda ya bani ikon fara rubuta wanan labarin, ina kuma roƙon Allah yasa duk abin da zan rubuta ya zama alkhairi ne agaremu baki ɗaya.
Sai dai fa labarin awanan karon yasha ban-ban da sauran labarin dana saba kawo muku, wanan tafe yake da ababan ban haushi da ban tausayi. Kalma ɗaya tak ke tafiya acikin labarin, wanda take daƙusar da ko wani karsashi da ƙumajin daƙusar da jarumar labarin, JINI YA TSAGA... ! Haka kowa ke faɗa mata, haka kowa ke dannarta acikin. . .