Skip to content

Hannayensa ya ɗaga sama yana girgiza kansa "Na hutarki Uwar biyu. Bana son ki wahala da baby." Ya shige toilet ɗin yana jin tana kiran.

"Allah ya tsare ni da haihuwar biyu, ɗayan ma ya aka kaya da wahalar sa, gashi ka gaza sauƙe nauyin kuɗin rainonsa ma."

Yana jin sanda ta buɗe ɗakin ta fice, yana murmushi yana kisima adadin ɗabi'un Nahna Hafsa, a tunaninsa tana ƙoƙarin ɓoye kyawawan ɗabi'unta ne, ta hanyar bayyana marasa kyau.

Sai dai dole a cikin halinta akwai mafi kyau da zai sa mutum ya kasa mantawa da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.