Skip to content

Bata san adadin lokacin da ta ɗauka a wajen ba, amma dai ta ji lokacin da mutanen wajen suka fara mata magana a kan ta basu waje su sha iska, matsalarta ta wuce.

"Sai dai na tabbata ba zaki taɓa samun fiye da Malam ba, kin kuma yi babban kuskure da wauta yarinya." Babban mutumin ya faɗa, yana jin inama wannan ya haɗa dangi da ita, da ba abin da zai hana shi lakaɗa mata ɗan banzan duka.

Bata damu ba, domin ko kaɗan bata ji haushin maganarsa ba, asalima abin dariya ya bata da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.