Skip to content

A hankali rayuwa ta fara garawa, kwanaki na tafiya lokaci na gudu, a haka har Hafsa ta gama iddarta ta fara kasuwancin a gidan Adda Halima, tana saro atamfafo da kayayyaki. Tana bawa ƴan albashi idan wata ya yi su bata kuɗinta.

Kowa yasan wacce Hafsa, tana da kirki wani lokacin, wani lokacin kuma bata da shi, ataƙaice dai za a iya cewa zuma ce ita sai da wuta.

A kuma tsakanin lokacin ta rufe maganar Abdul Mannan da yaranta, koda Adda Halima ta mata magana ko ta kira ta ji lafiyar su, sai ta wurga mata wani. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.