Skip to content

"Umma! Kina gani, a gaban idonki Anty Hafsa ke azabtar da Bunayya, amma ba ki ɗauki kowanne mataki a kai ba. Baki hana Anty Hafsa azabtar da marainiyar yarinya ba.

Ki kalli yadda ta ke miki magana da izgili Umma. Ki duba damar da kika bawa Anty Hafsa wadda ko iyayenta basu bata ba. Shin Umma wannan soyayya ce ta jini ko kuwa cutar kai da kai ne kuke yiwa junanku?" Hajara ta yi magana da sanyin murya tana jin muryarta na rawa, tan ajin ɗacin da ke tasowa tun daga kan maƙoshinta yana ketowa har zuwa harshenta.

Kai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.