Skip to content

"Hafsa, ki zo ki buɗe ni. Idan kika bari na fito sai na ɓaɓɓallaki gida-gida yadda ba zaki samu mai ɗoraki ba." Nasir Nasar ya yi maganar yana dukan ƙofar da ƙarfin gaske.

Dariya ta yi mai sauti, jin wai NasiR Nasar ɗin ne zai ɓalle ƙofa, ko da wani jikin, abu kamar sandar raken da aka fire.

"Fatan alkhairi jarumi." Ta yi maganar tana zuba abinci a filet wadda tuni ƙamshinsa ya cika hancinta.

Ai tuni ta sambaɗe abincin tana korawa da haɗɗen ruwan inibin da aka haɗa shi, ita kam mamakinta a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Jini Ya Tsaga 35”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.