Skip to content

Ido Umma ta lumshe tana cilla tunaninta a shekarar da ta sabunta labarinta, ta raba tsakaninta da yaranta.

25,Mayu 2001

"Salamatu, yau ba zan sakaya na kiraki da sunan da ba wanda iyayenki suka raɗa miki ba. Dan kina matsayin uwar gidan Alhaji hakan ba yana nuna zaki na mulkarmu bane. Daga rana mai kamar ta yau, bana buƙatar ki sanya kasafin abincinki da ni."

Ɗagowa Salamatu tayi fuskarta ƙunshe da murmushi ta kalli mai maganar "Wanan ra'ayinki ne ai Kandala, amma ni ba'a min iyaka akan hana wata abinci da kuma bawa wata ba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.