Skip to content

"Dama duk wanda ya sayi rariya yasan zata zubar masa da ruwa. Ni kaina nasan ba zaka iya siyan abu mafi girma ba sai ka tsaya kana zaɓen ƙarami dan kace abu ƙarami shine mai lada.

Kamar dai yanda kullum kuke cika mutane da wa'azinku." Ta ƙarasa maganar tana yankar cinyar kaza a bakinta.

Ƙarasawa yayi kusa da ita, fuskarsa ɗauke da murmushi ya zauna  a kusa da ita, yana harɗe ƙafafuwansa, da kuma ɗaukan kofin lemon da ke gabanta, ya kurɓa.

"A tarihin rayuwata ban taɓa jin labarin Amarya ya zauna tana cin kazar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.