Skip to content

Kamar Ruƙayyan na karantar zuciyarta ta ce, "Na yarda ba kowa ba ce ita, amma idan ya zama dole me zai hana ki sa a kawo miki gyatuma? Kai ni fa gyatumar ma ban yarda da ita ba wallahi, domin ita ma tana iya ɓullo miki ta wata sigar, Halisa ƙawata gyatumar ce ta shuka mata tsiya, ta zagaye ta haɗa mijin da jikar aminiyarta."

Zubaidah ta ja tsaki "Matsalata da ke gurɓataccen tunani Ruƙayya, a kan komai ma ke ba kya yin tunani mai kyau, ya za a yi kwanyarki ta riƙa buga miki. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.