Skip to content

Ba ta tsaya ba, ta wuce su a qoqarinta na isa ɗakinta, tana jiyo sa'ar da Ruƙayya ta ja tsaki tsuut! Lamarin da ya ja hankalin Suwaiba kanta ta ce, "Ya ya dai shegiya naji kina tsaki, ke da wa?" Bushira ce ta cafe, "Ita da yarinyar nan ne, kawai ta ɗauki karan tsana ta ɗorawa 'yar mutane babu laifin tsaye ba na zaune."

"Yar mutane fa kika ce, kin san asalinta ne? To ita kanta Zubaidar ba ta san daga inda ta fito ba."

Iyakar abin da kunnuwan Asma'u suka ji kenan ta tura ƙofar ɗakin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.