Skip to content

Karfe 03:35 PM

A hankali Asma'u ta buɗe idanunta, ga tarin mamakinta sai ta riski kanta a wata duniya ta daban, sannu a hankali ta fara gane komai, sannan abin da ya faru da ita ya fara dawo mata daki-daki cikin kwanyarta, ko ba a sanar da ita ba ta san nan inda take kwance gadon Asibiti ne. Ta yunƙura za ta tashi zaune ba tare da tana da dalilin yin hakan ba.

"Yauwa shi kenan ma ta farka."

Muddin ba ƙarya kunnuwanta suka faxa mata ba muryar da ta ji muryar Hajiya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

3 thoughts on “Kaddarar Mutum 5”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.