Da safe kin yarda su hadu tayi, duk da cewa jikin nata ya warware amma sai ta tura mishi da sakon cewa ba zata je wajen aiki ba saboda bata jin dadi. Tana jin motsinshi lokacin daya fita yin kari, har ya kammala ya sa kai ya fita ba tare daya nemeta ba. Taji ranta ya dan sosu, ko babu komi dai ai ya cancanci ace ya lekata ya ga yadda ta kwana.
Tana nan zaune tana wannan mitar a ranta sai ga sakonshi.,
"kina da tabbacin ba zaki ba shawarata ta jiya ba a go? Sai in ga kamar. . .
Allah ya kara basira
Ameen Ya Rahman.
Allah ya Kara basira
I like reading