Skip to content

A hankali, ta fara takawa zuwa inda yake. Idanunta kyam a kanshi ta kasa kiftawa, kamar wadda take tsoron idan ta kawar da kanta koda na dan kankanin lokacine zai bacewa ganinta.

Kallon daya kafeta dashi yasa taji gwiwoyinta suna kokarin sagewa. Da kyar ta karasa inda yake.

Babu magana babu komi, ta shige cikin kirjinshi da bata san tayi tsananin kewa ba sai a lokacin.

Shi kuwa kamar mai jira, ya sanya hannuwanshi duka biyun ya zagaye bayanta dasu.

Kanshi ya nutsa gefen wuyanta yana shakar daddadan kamshin da take yi. Tana jin yadda zuciyarshi take bugawa slow and. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.