"Na yarda, Aunty!"Ita kanta a yadda maganar taje mata sai data sa ta dan yi dumm, tana jin kanta yana kara juyawa akan wadda yake yi a da. Tun daga lokacin data baro asibitinnan kwanaki uku da suka wuce, zuwa yanzu, kanta bai daina juyawa ba. Har ma ta fara tunanin watakila ya riga daya zame mata jiki.
Aunty Aisha ta daga kanta daga kan iPad din hannunta wadda take ta aikin lissafi da shigar da bayanai, tana jefawa Kauthar kallo mai cike da alamun neman karin bayani.
Idanu ta lumshe tana sosa saman goshinta,
"Ina nufin na amince. . .
Masha Allah. Har na fara tunanin ko kin manta damu ne
Ai kuwa dai
Madalla, muna biye
Masha Allah
Aikinki yana kyau sosai jiddu
Don Allah ta yaya zan samu cigaban littafinku na Tsakanina da mutuwa?
👏