Rainon ƙirkira (Nuturing)
Dukkan ƙwararru a fagen ƙirƙira sun yarda cewa abu mafi muhimmanci ga ƙirƙira shi ne mutum ya kiyaye lafiyar jikinsa. Zai yi wuya a yi tunani mai kyau yayin da jiki yake a gajiye, hakan kan kawo cikas ga tunani mai kyau ya hana ƙirƙira gaba ɗaya.
Haka nan ya kamata hankalin mutum ma ya kasance lafiya. Ana cewa ma’abuta ƙirƙira na fama da mutanen ɓoye. An ce ma makarai ne ke basu gudunmawar yawancin ƙirƙire – ƙirƙiren nasu. Ba abin da nake nufi kenan. . .