A tunani irin na Maryam namiji ba zai iya son mace biyu ko ma fin haka a lokaci ɗaya ba, mafarin ta ke gani kamar dama can Khamis na son Aisha, ita kuma romon baka ne yake mata kawai don ya mori jikinta. Tsaye take a jikin window tana ƙare ma farfajiyar gidan kallo, cikin ranta kuma tana tuna yadda a ɗazu Khamis ya shigo wurinta a gurguje da nufin yi mata sallama, wani irin haushi ne ya ƙara ƙule ta, inda kuma zuciya ta ce mata,
"Mutumin nan fa ya dena sonki, don haka sai kin tashi tsaye."
Ko. . .
Littafi yayi dadi