Skip to content

Kamar wasa son uncle Mukhtar ya kama zuciyar Hafsah amma ta kasa ganewa. In tana zaune shi kadai take tunani. In ta na bacci mafarkan hirar su kawai take. Son shi ya ma ta kamun da ba zata iy guduwa ba.

A karo na farko da ta aminta da cewar tana son burge shi yasa yau taji tana so tayi kwalliya don ya yaba. Ya saba yaba yanayin fahimtar ta kuma hakan yana sanyaya mata zuciyarta. Yau so take yi ya yaba da kwalliyarta.

Hoda ta dauko ta shafa a fuskarta sannan ta nemi lipstick ta shafa. Bata so tayi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.