Skip to content

Ganin shiru shirun da Hafsah ta dauka kwana biyu ya damu mommy sosai. Duk yadda ta kada ta raya kuma Hafsah ta nuna mata sam shirunta bai da alaqa da Mukhtar. A zuciyarta taji sanyi amma duk da haka bata jin zata iya barin sa ya cigaba da hulda da Hafsah saboda gudun bacin rana.

Mug din tea da take sha ta ajiye tana hamdala. Shirun gidan ya mata yawa yau saboda bata da niyyar fita ko ina. Hafsah ta kwalawa kira wadda ta fito tana hamma.

Mummy ta kalleta ta tabe baki kadan. Yau hira takeji shiyasa ma ba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.