Skip to content

"Allah na gode maka!" Hafsah ta tsinci muryar mummy a kunnenta. Wata irin kunya ta lullube ta saboda sai da tasa yaran suka duba mata ko mummy tana falo kafin tazo shigewa.

Da kyar ta daga kai ta kalli mummy, fuskarta cike da murmushin da Hafsah ta manta rabon da ta ga irinsa a fuskarta. Sosai kunya ta dada kama ta sai dai yadda mummy taja hannunta suka nemi wajen zama yasa tayi ajiyar zuciya ta zub da makamanta.

"Abban ku yace sun gaisa ai wancan satin. Ya yaba da hankalin mutumin."

Hafsah ta sake sunne kai kasa.

"In har. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.