Skip to content

Tsaye Jummai ta yi a inda take, ba kuma komai ne ya tsaida ta ba sai Ahamad da ke can ciki yana wasa, wanda kuma ba zata iya tafiya ta bar shi ba, ko ta tafin ma toh tabbas sai ta dawo.

Babban tashin hankalinta shi ne sanin labarinta da Aunty ta yi, a rayuwarta ta tsani wani ya san labarinta, muddin ba ita ta faɗa mashi ba, domin gani take zai ƙyamace ta.

"Yanzu da wace fuska zan kalli wannan mata da tun da daɗewa ta nuna kulawa a garemu ni da ɗana?" Tambayar da cikin ɗan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.