Habeeb na kwance a kan doguwar kujera ya ji an murɗa handle ɗin ɗakinshi tare da turo ƙofar a hankali.
A hankali ya buɗe idanunsa da suka yi nauyi sakamakon ciwon kan da yake fama da shi.
"Fateemah" ya faɗa a ransa, lokacin da ya kai duba ga Jummai da ke tsaye a bakin ƙofa tana kallon shi.
Jiki a mace ya tashi zaune, lokaci ɗaya kuma yana tunanin me ya kawo ta ɗakinshi, wanda shine karo na farko a wurinta.
Yana cikin wannan tunani ne ya ga ta kunno kai cikin, ƙamshin turarenta mai kashe jiki. . .
Ban San na fara karanta novels ba full