Shɑfi nɑ 30
Nan take Anty Sakina ta ce, a dauki nata jinin a gwada idan zai yi sai diba a kara wa Humairar. Aka dauki samfurin jinin aka gwada, sam ba zai yi ba, kuma ko irin a yi musayar nan da wani ma ba zai yi yu ba. Ita kuwa Mummy ba ma a jaraba daukar nata ba saboda larurarta. Anty Sakina ta rikice sosai ta shiga damuwa, nan ta kira Abba a waya ta sanar da shi.
Kai tsaye ya yo wa asibitin tsinke, yanzun ma dai tare da Najib suka sake zuwa. Da zuwansu likita. . .