Ubangiji Ya kan jarrabi bayinSa ta hanyoyi da dama. Sai dai ita Jarrabawa ga ɗan adam daga Allah, tana ɗaya daga cikin alamun soyayyar Allah gare shi. Kyakkyawar halitta, tarin dukiya, zuzzurfan ilimin addini da na zamani haɗi da duk wata ni'ima da ɗan adam ke buƙata don ya rayu cikin farin ciki da kwanciyar hankali Ubangiji Ya hore masa, sai dai kash! A dai-dai lokacin da ya fara morar ƙuruciyarsa katsam! ya tsinci rayuwarsa a gadon asibiti kwance ba ya iya koda motsa wata gaɓa dake jikinsa.
Tsayin watanni biyar sai dai a kwantar. . .
Masha Allah.
Masha Allah
Godiya
Ma Sha Allah. Fatan alheri.
#haimanraees
Ina godiya Oga