Skip to content

Cikin ƙanƙanin lokaci Hajiya Sabuwa ta fara ganin dishi-dishi, wani irin jiri ya fara kwasar ta, kawo yanzu dai ta fara gane inda al'amarin ya sa gaba, ita ma so suke su kashe ta.

Cikin ƙarfin hali ta sake buɗe baki tana duban Cika Aiki ta ce da shi, "Ɗan iska mugu, ashe kai suka sa ka kashe min ɗa sannan nima suka turo ka ka kashe ni, Zinatu har rayuka nawa za ku kashe saboda KUƊI?"

Cika Aiki ya sa ƙafarsa mai sanye da gabjejen takalmi ya yi mata ɓarin makauniya a fuska, yana. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.