Skip to content

"Yau ina da aiyuka sosai saboda kin san gobe ranar hutun ƙarshen mako son zuwa Katsina."

Asiya ta furta yayinda take sunkuyar da kai. Ƙureta ta yi da idanu tana san tabbatar da abin da take zargi.

"Kina nufin har yanzu ba ki gaji da nacin zuwa bincika ko za ki gan su ba? Me ya sa ne Asiya?"

Wasu hawaye ne suka zubo mata, ta share su tana jan majina.

"Aunty ko ba komai ƙila mu samawa mahaifiyarmu martaba da ƙimar da ta rasa cikin ahali a dalilin kuskurenta. Kina gani ƙiri-ƙiri Appah da Hajja sun hana a. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.