Tarko
Tunda motar da ta ɗaukota ta direta a bakin shigo-shigo ɗin wajen gyaran gashin mai ɗauke da tambarin Marwakh ta ke jin idanun matan da ke tattare a wajen a kanta. Ba yau hakan ta saba faruwa gareta ba, musamman idan aka yi la'akari da yanayin motar da ta kawota da kuma suturar da take jikinta. Hakan ba baƙon al'amari ba ne gareta, sai dai maimakon ta ji ɗaɗin yadda idanu ke shawagi a kanta akasin hakane.
Taune gefan bakinta ta yi har sai da ta ji gishiri-gishiri yana bin tsakanin. . .
Chakwakiya
Lol ina godiya
Sanah Rai da kaddara Muna godiya
Jazakillah yar uwa da amana yan amanar rai da kaddara
Gaskia yayi dadi Allah kara basira acigaba Dan. Allah
Amin sis Zainu ina godiya