Skip to content

'Yan mata biyu ne kyawawa da ba za su haura shekara 20 zuwa 22 ba, kansu ɗaya idan ka gan su kai tsaye ba za ka iya banbanta su da 'yan biyu ba, suna sanye da kayan makaranta na boko, ɗayar na tafiya haɗe da 'yan tsalle-tsalle, ɗayar kuma tafiya kawai take fuskarta ɗauke da murmushi. Mai yin tsalle-tsalle ta ce, " Zhara yau sosai nake jina cikin farin ciki gaskiya dole ne yau na haɗa 'yar wata ƙwarya-ƙwaryar party."

Ta dire gaban Zhara dukan su suka tsaya kafin ta ci gaba da fadin "Ya kika. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

43 thoughts on “Kuskuren Waye? 1”

  1. Nazifi Ahmad Chikawa

    Kai Masha Allah basira iya basira
    Muna biye da ke a wannan kasaitaccen labarin domin jin yadda zata Kaya

  2. Wai! Laipin dadi qarewa. Gsky banso ace anan Zan tsaya da karatun wannan labarin ba, har naji na qagara inga cigaban shi. Ba shakka an Zuba hikima da fasaha Sosai a ciki.

  3. Ma sha Allah, ina matuƙar yaba miki da jinjina miki yake fasihiyar marubuciya, Allah ya ƙaro dubun basira, muna biye dake a cikin wannan haɗaɗɗiyar labarin naki dan kuwa labari ta tsaru, fatan alkairi nake miki kullu’yaumul

  4. Dadin dake makale da labarin na daban ne amma baza muyi mamaki domin kedin gwanache achikin gwanaye Allah kara basira

  5. Wow! A gai da Indo Aisha, gwana marubuciya mai tarin hikimomi.
    Fatan Allah Ya kara basira da jajircewa Ameen 👏

    Fatan alheri ‘yar uwa 👍

  6. Maryam Tata Muhammad

    Masha Allah. Ina kyautatawa littafin zaton yin ma’ana har zuwa karshe, domin ba karyar arziki ba ta manyan gidaje tun a farko. Allah Ya dafa!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.