Halima ta sa ta gaba da dariya tana mata tsiya yarinyar nan matsalata da ke tsoro wallahi kamar wata farar kura" Zhara ta harare Halima ta gefen ido tana faɗin "tsoro dai ai halat ne ko, ya fi mai neman rigima da kuɗin sa."
"Ni kin san in dai rigima ce ba ni da ita sai idan an taɓo ne dama kuma Annabi ya ce idan har a ka maka laifi ka rama daidai yanda a ka maka, dan haka ni rigima ta ba na yin ta sai da dalili."
"Iskancin banza amma kafin a ce ki. . .
Dakyau Fulaninmu rumbun basira
Kai masha Allah Allah yakara hikima da basira
Ma sha Allah labari yayi dadi sosai
Masha,Allah Allah ya kara basira
Masha Allah, Allah ya kara basira, sakon da labarin ke shirin isarwa Allah ya sa al’umma su hankalta
Allah yakyauta gaskiya abu yayi
Muna godiya Allah yakara basira
Ma sha allah 👍
Masha Allah
Ma sha Allah. Allah ya kara basira
Allah ya kara basira