Skip to content

Zhara ta na haɗa kayanta a jaka Kande ta shigo ɗakin fuskarta da damuwa ta zaune ta na taya ta haɗa kayan "ya dai Aunty Kandala me ya ke damun ki ne?" Ta yi maganar ta na kallon Kande "uhm! Sai murna ki ke za ki tafi gida, ni kuma har na fara jin kewa shi kenan zan zauna ni kaɗai babu abokiyar fira" dariya ta yi ta na dafa kafaɗar ta "haba ke kuwa sai ka ce wacce ba za ta dawo ba. Sati ɗaya kawai Dady ya ba ni ba jima wa zan yi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.