Bismillahir-rahmanir-rahim
Lura: Wannan labari kagaggene, ba a yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, idan ka/kin ji sunanki, an yi amfani da shi ne kawai ba don cin zarafi ko ɓatanci ba.
Idan an faɗi wani abu da ya yi kama da halinki/ka arashi ne kawai. Allah ya amfanar damu abin da zamu karanta amin.
Asshi-Fah Clinic
Asiya sanye cikin doguwar riga (abaya) mai kalar ja, kanta nade da ɗankwalin rigar, wanda hakan yaba kyakkyawar fuskarta mai dauke da matsakaiciyar kwalliya damar bayyana.
Kafarta sanye cikin takalmi fari. . .
Masha Allah. Allah ya sa an fara a sa’a.
Littafin na tafiya dai dai. Allah ya kara zaqin hannu