Tun daga soron farko za ka gane talauci ya jima da samun gindin zama a cikin gidan, duba da yadda daɓen tsohon siminti da bangwayen da suka kewaye gidan ke ta farfashewa ana watsi da su. Sai dai a cikin gidan akwai wani ɗaki guda ɗaya tal da kowa a gidan yake fatan a ce mallakinsa ne, ɗakin ya fi ko wane ɗaki tsaruwa, an malale shi da tiles, anyi masa fentin zamani mai tsada, nau'in kayan alatu ba komai za ka nema ka rasa ba a ɗakin Ladidi.
Ladidi ba kowa ba ce, itama 'ya ce a. . .
Allah sarki Ladidi! Allah ya ba ki lafiya.
#haimanraees
Amin
Interesting
Love it oready
Masha Allah