Skip to content

Da wani irin kasala a jikinsa ya ɗaga idanu a hankali ya sauke kan wayarsa da take ajiye a gefensa.

Ƙirjinsa ne ya buga daram! Lokaci ɗaya hankalinsa ya fara ɗugunzuma. Tun kafin ya ɗauki wayar ya ji a jikinsa ba lafiya ba, domin wanda yake kiransa a wayar ba kasafai yake kira ba sai in da wata gagarumar matsalar.

"Alhaji? Daman kana ciki? Ƙarar wayarka nake ta ji sai na zaci ko ka zaga banɗaki."

Ta ƙarasa maganar haɗe da kai hannunta kan wayar.

"Laaa kaga, Khamis ne ma ya ke kira."

Amsa kiran da yake gaf. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

4 thoughts on “Lokaci 1”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.