Skip to content

Tunda suka rabu akan hanya shi da Yaya rana ta ƙarshe da suka baro gidansu Firdausi, bai sake neman Yayan ba shi ma bai neme shi ba. Tsakani da Allah ma ya ɗan manta da babin ɗan'uwan nasa, daman dai yana nacin nemansa ne idan matsalar da tasha ƙarfin magancewarsa ta taso.

Tunda an gama Case ɗin Firdausi, don haka ya aje Yayan da al'amuran da suka shafi Yayan a gefe ɗaya. A yanzu ganin sunan Yaya dole hankalinsa ya ɗaga, ko rantsuwa yayi ba kaffara yana da tabbacin yadda suka rabu rannan da Yaya akan titi har. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.