Skip to content

Samira tayi ƙus! Ba baka sai kunne, kamar ruwa ya cinyeta. Tsabar kunya da yanayin tozarcin da take ciki ji take ina ma ƙasa ta tsage ta shige ciki ko ta daina amsar waɗannan manya-manyan maganganun daga bakin Rahma?Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!

Rahma bata damu da halin da ta shiga ba ta cigaba da cewa

"Ni fa da za ki fahimce ni, ba tone-tone nace miki mu yiwa juna ba, saboda idan muka ce haka zamu yi ba zamu taɓa mantawa da baya mu fuskanci gaba ba. Kawai dai dalilin da yasa. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.