Kwanci tashi ba wuya a gurin mahaliccin sammai da ƙassai. Watanni biyu suka zo suka shuɗe a haka, ta wani ɓangaren al'amura na tafiyar hawainiya ba yadda aka so ba. Wani ɓangaren kuma al'amura sunyi sauƙi sosai kuma komai ya fara lafawa, ana cigaba da tuƙawa cikin godiya ga Allah da rufin asirin Ubangiji.
A ɓangaren Ziyada da Khamis, tunda ya samu tabbacin an san inda take kuma ana kiranta a wayar Aunty Ruƙayya ayi magana da ita, bai taɓa kalmar lambar wayar ya kira da nufin a bata suyi magana ba. Sa. . .
Yawwa Yaya Yusuf, Irin ku ake so. In ba Khamis da rashin godiyan Allah ba wai zai karbe yayan sa lallai.